Jarumi Adam Zango yayi alkawari bazai sake Aure ba sakamakon sabani da suka samu tsakanin shi da Matar shi, ya fadi hakanne a kafar sada Zumunta na Tiktok Cikin wani video wanda yake tabbatar wa duniya cewa wanan karon Auren shi na karshe Domin mutane sunamar ganin Irin mutanennan masu Auri saki duk da cewa ya Auri mata 7 daban daban yana sakansu hakan yasa Duniya takemar ganin haka, amma yafito inda ya kare kanshi domin nunawa duniya shi ba irin wadannan mutanen da suke tunani bane.
INDIA HAUSA FASSARAR SULTAN DAN DABA
Barka da zuwa india hausa tv wanan shafin zamu na kawo muku sabin finafinan india fassarar Hausa na algaita da sultan zaku...
Read more