Uncategorized

MATASHIN SOJA DOWNLOAD FASSARAR ALGAITA DUBSTUDIO 2024

SABUWAR FASSARA!

Karo na farko a fassara an yi fassara da muryar Shah rukh Khan!!!

Fassarar Algaita ta fim din “JAWAN” wanda akayi wa suna “MATASHIN SOJA” ta antayo shagonmu na yanar gizo. Zaku iya zuwa kai tsaye ku siya ku sauke domin kallo a wayoyinku ko a talbijin.

Bisa korafin wasu daga cikin ku na cewa, fim baya sauka yadda ya kamata bayan an siya, to munyi gyara ta yadda bayan zai sauka da sauri, bazai dunga komawa baya ba.

Barka da zuwa india hausa tv wanan shafin zamu na kawo muku sabin finafinan india fassarar Hausa na algaita da sultan zaku iya samun duka jerin fina finan da suke fitowa kasuwa a cikin group namu na Telegram kullum guda uku a cikin wata daya muna kawo films guda 90 zuwa 100. Duk mai bukatar sabin india fassarar hausa zai iya mana magana ta whatsapp domin samun kowane fassarar hausa akan lokaci.

Sauke wanan film din anan kasa



You have to wait 15 seconds.


Generating Download Link…

Related Articles

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker