Kamfanin SpaceX sun shirya fa dagaske domin tabbatar wa duniya Fasaha ta wuce tunanin mu, a karkashin kamfanin suna taimakawa kowace ƙasa akan sha’anin tsaron ƙasar ta hanyar Fasahar su mai suna Space 347.
Kuma Kamfanin yaci Alwashin duk wani wajen da babu internet connection a Nigeria zai samar masa da internet ɗin, tun daga ƙauye har zuwa birane.
Kuma yana da matiƙar ƙarfin network wurin downloading yanada 250 Mbps, duk second ɗaya zai iya downloading abinda nauyin sa ya kai 250 MB, a takaicce dai kafin second 10 zai iya maka downloading video da yafi 1Gb nauyi.
ƙasashe 47 ne suka fara amfani da wannan StarLink Network a duk faɗin duniya kuma Cikin ƙasashen duniya da suka fara amfani da wannan fasahar Nigeria ce ta 47 ɗin.
Saboda jajircewa irinta Professor Isa Ali Pantami Allah ya saka mishi da Alkhairi..🙏