Barka da zuwa india hausa tv wanan shafin zamu na kawo muku sabin finafinan india fassarar Hausa na algaita da sultan zaku iya samun duka jerin fina finan da suke fitowa kasuwa a cikin group namu na Telegram kullum guda uku a cikin wata daya muna kawo films guda 90 zuwa 100. Duk mai bukatar shiga wanan tsarin akwai alama ta whatsapp a cikin wanan shafin kana dannawa zai bude ma numban mu domin neman karin bayani ko magana damu.