YAKIN SUNKURU FASSARAR SULTAN 2022

Sha hararren film din da kuku jima kuna jira wato ‘YAKIN SUNKURU’ 

 Fassarar Sultann Films Factory ya fita kasuwa yanzu haka zaku iya downloading nasa a karkashin wanan shafin mai suna indiahausatv, sannan karku manta kuyi mana subscribe a channel namu mai suna indiahausatv domin samun sabin fina-finan india fassarar Hausa kowache rana. Mugode muna matukar alfahari daku masoya masu kallon fina-finan india fassarar hausa. 

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
Domin Karin bayani zaku iya tambaya Anan